OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Shekaru da suka shude

Da Dumi-Dumi: Harin 'Yan Bindiga A Sakkwato Ya Salwantar Da Rayuka Da Dama

Da Dumi-Dumi: Harin 'Yan Bindiga A Sakkwato Ya Salwantar Da

Hoto Daga: PremiumTimes

A ranar Lahadi ne aka kashe mutane da dama sakamokon harin da 'yan bindiga suka kai a wata kasuwa a gabashin jihar Sakkwato.

Harin da 'yan bindiga suka kai a kasuwar Goronyo Wacce take ci mako-mako ya salwantar da rayukan 'yan kasuwa da masu sayayya.

'yan bindigan sun mamaye kasuwar da ke karamar hukumar Goronyo ta jihar Sakkwaton kafin su far musu.

Jaridar AllNews ta tattaro cewa 'yan bindigan sun yi awanni da dama a cikin kasuwar yayin harin.

Cikkakun bayanai sunyi karanci lokacin hado labarun.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci