Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta cafke wata mata mai shekaru 30 a hanyar kaiwa ‘yan bindihga makamai da alburusai jihar Zamfara. K...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sace mutane tara a hare-hare mabambamta da ‘yan bindiga suka kai kauyuka uku dake karamar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin dakile 'yan bindiga da kuma tura musu gargadi mai tsauri. Yayin da yake gargadin, yace 'yan ...
Hajiya Hadiza, babbar jikar tsohon firaministan arewacin Najeriya kuma Sardaunan Sakkwato, Sir Ahmadu Bello, ta rasu. Hajiya Hadiza ta rasu bayan g...
A ranar Lahadi ne aka kashe mutane da dama sakamokon harin da 'yan bindiga suka kai a wata kasuwa a gabashin jihar Sakkwato. Harin da 'yan ...
Hukumar tsaro ta Civil Defence dake Jihar Sakkwato ta cafke mutane 11 da ake zargi da fashin daji a jihar. Kwamandan rundunar t...
Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya roki kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da ta sauya daga yin yajin aiki a matsayin ...