Kungiyar likitocin ta koka da tsadar magani a kasar nan, tace hakan yana dakile kiwon lafiya don Alumma basa iya biyan kudin asibiti dana magani. &...
Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana cewa ta sake gano wasu mutane 2,510 da suka kamu da cutar sankarau mai suna Cerebrospinal Meningitis, Type C, daga ran...
Dakta Hussaini Anka, babban sakataren hukumar kula da lafiya matakin farko a jihar Zamfara, ya bayyana cewa gwamnatin jihar ta gano bullar wata ...
Bankin Duniya ya bayyana shirin tabbatar da ingancin kiwon lafiya mutane biliyan 1.5 daga nan zuwa shekarar 2030. Wannan yunƙurin ...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na fara aikin allurar rigakafin cutar shan inna na kwanaki hudu da za'ayiwa yara ‘yan kasa da sheka...
Hukumar lafiya matakin farko ta jihar Kaduna, ta bayyana cewa jihar bata samu bullar cutar zazzabin Lassa ba a makonnin da suka gabata. I...
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta ware magunguna da kayan aiki da kudinsu ya kai Naira 5,317,387.50 ga dukkanin manyan hukumomin lafiya dake ...
Shugaban asibitin masu larurar kwakwalwa Dawanau Dr Usman Muhammad Minjibur ya bukaci aluma da su zama masu tallafawa asibitin domin kula da lafiyar m...
Gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin rufe dakunan gwaje-gwajen likitocin da ba a yi wa rajista ba a kasar don tsaftace fannin kiwon lafiya. Karami...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin a gaggauta gyara wasu sassan na babban asibitin dake karamar hukumar Bama wacce...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce bayanai sun nuna cewa jariri daya na mutuwa sakamakon cutar tetanus a duk minti ...
Aƙalla Mutane kusan dubu biyu ne aka tabbatar suna ɗauke da tarin fuka tsakanin watan Afrilu zuwa Yunin wannan shekara, sai dai ana samun ƙarin&nbs...
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ce kudaden da ake kashewa a fannin kiwon lafiya a Najeriya yayi yawa duk da dimbin kasafin...
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da bude wasu kwalejojin fasahar kiwon lafiya masu zaman kansu guda 5 daga cikin 27 da aka rufe saboda dalilai na tanta...
Hukumar dake Kula da Cibiyoyin Lafiya masu zaman kansu ta Jihar Kano, PHIMA, ta rufe wani asibiti mai zaman kan sa, Al-ziyadah bisa zargin rashin iya ...