Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 20 ga cocin St. Francis Catholic Church Otuk...
Bayan wani hari da wasu da ake zargin makiyaya ne suka kai a kauyen Yelwata da ke karamar hukumar Guma a jihar Benue, an kashe mutane biyar. An kai...
Akalla mutane 23 ne aka ruwaito sun mutu, wasu 116,084 kuma suka rasa muhallansu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Benue. Sakataren zartarwa na Huku...
A wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Ngban da ke karamar hukumar Guma a jihar Benue, an kashe mutane uku. Lamarin da ya s...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Benue (SEMA) ta ce sama da gidaje 200 ne ambaliyar ruwa ta ruguza. Sakataren zartarwa na hukumar a j...
Rahotanni sun ce an kashe mutane hudu a wasu hare-hare da wasu da ake zargin makiyaya ne suka kai kan wasu ƙauyuka biyu a karamar hukumar Guma ta jih...
Rundunar sojin Najeriya ta musanta ikirarin cewa jami’anta na hada kai da makiyaya da ‘yan fashi da makami domin addabar yankin Gabashin k...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya caccaki babban mataimaki na shugaban kasa a harkan yaɗa labarai, Mallam Garba Shehu, biyo bayan kalaman da gwa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta tabbatar da kashe mutum daya da ake zargi da kama wasu mutane uku a harin da aka kai karamar hukumar Okpokwu...
Bayan wani samame da dakarun sojin Najeriya suka kai, an samu nasarar kashe ‘yan bindiga hudu a karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar Benue. A...
An samu tashin hankali a wasu kauyuka 4 na karamar hukumar Logo ta jihar Benue yayin da wasu makiyaya dauke da makamai suka kutsa, lamarin da ya sa mu...