Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) reshen jihar Kano ta yi alkawarin samar da shirin bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar da ba za...
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN reshen jihohin Arewa 19 da kuma babban birnin tarayya, ta sanar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kas...
Dai dai lokacin da zaɓen 2023 ke ƙara ƙaratowa, ƙungiyar Yarbawa ta Arewa Agenda ga Tinubu ( NOYAT), ta tabbatarwa ɗan takarar shugaban ƙasa na ...
Gamayyar kungiyar matasan jam’iyyar PDP a Arewacin Najeriya, ta buƙaci shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus....
Sanata Danjuma Goje mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya ya bayyana cewa Arewa ba za ta kai ga cimma burinta ba har sai ta magance matsalar tsaro a y...
Biyo bayan mamakon ruwan sama da aka yi a Katsina wanda ya haifar da ƙanƙara ta lalata gonaki da gidaje a unguwannin Dutsen-Kura/Kanya da Gozaki a k...
A yayin da ake fama da matsalar tsaro a Najeriya, gwamnonin Arewa 19 da daukacin sarakunan gargajiya na yankin na goyon bayan rundunar ‘yan sand...
Oluwo na Iwo a jihar Osun, Oba Abdulrosheed Akanbi, ya yi gargadi kan ci gaba da rike madafun iko a Arewa a shekarar 2023, yana mai cewa idan hakan ta...
Hukumar NDLEA tayi nasarar kama kwayoyin kimanin miliyan 2 da dubu dari uku da akai yunkurin shigo da su jihohin arewa 7 domin siyar da su. Jihohin...
Wasu Arewa dake zaune a birnin Landan sun gudanar da zanga-zanga don nuna bacin ran su kan rashin tsaron dake kara ta’azzara a Najeriy...
Kungiya mai suna Arewa Youth Alliance for 2023 ta amince da tsohon gwamnan jihar Legas kuma jigo a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu a matsayin s...