Likitoci masu neman kwarewa Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jihar Delta, DELSUTH, sun fara yajin aikin gargadi na mako guda kan halin ko in kuka da ...
Karamin ministan albarkatun man fetur Timipre Sylva yace Najeriya na asarar akalla gangar danyen mai 700,000 ga barayi a kullum. Ministan ya ...
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta ya ce gwamnatin jihar ta ware naira biliyan 111.4 ga ma’aikatar ayyuka domin gudanar da ayyukan raya ababen ...
Kotun koli, a yau Juma’a, ta tabbatar da kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Sherrif Oborevwori, a matsayin dan takarar jam’iyyar ...
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta ya jajanta wa iyalan wadanda ambaliyar ruwa ya rutsa da su da kuma wadanda suka yi asarar dukiyoyi sakam...
Ɗaya daga cikin jiga-jigan jam'iyar PDP a jihar Delta, Prince Gabriel Nwanazia, ya koma jam’iyyar APC tare da sama da mutane 200. Nwanaz...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci kamfanin man fetur na Najeriya NNPC da ta shigo domin gyara tare da kammala wanj bangare na hanyar Gabas zuwa...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya mayar da martani ga mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ...
Kungiyar Fulani makiyaya a Kudancin kasar nan koka bisa sabbin dokoki da gwamnatin jihar Delta ta sanya musu na hana shanun su kiwo a jihar. A wata...