Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Kashim Shettima, ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam&...
Kungiyar yakin neman zaben Atiku/Okowa na jam’iyyar PDP ta bayyana cewa ziyarar da Atiku ya kai jihohin Edo da Neja alama ce ta samun nasara. ...
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa al'ummar jihar Osun za su zaɓi Atiku Abubakar a zaɓen shugaban ƙasa na 2023. ...
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Dino Melaye, ya bayyana cewa da yawa daga cikin ‘ya’yan jam&rsquo...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alfaharin cewa jam'iyyar PDP ba za ta ci zabe a shekarar 2023 ba tare da sa hannun sa da na wasu gwamnoni ...
Jam’iyyar mai mulki ta APC ta ce ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, zai wargaza Najeriya tare da hadda...
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya gargaɗi shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu da ya nemi gafara ko kuma ya yi murabus kamar yadda y...
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce jam'iyyar sa na da kyakkyawar damar yin nasara a zaben dake dos...
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya jajanta wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar bisa rasuwar babban hadimin...
Wata kungiya mai suna Alliance for Social Justice in Nigeria, ta bukaci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, da ya yi...
An gano sunan ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas a majalisar dattawa, Sanata Chimaroke Nnamani, a matsayin mamba na kwamitin y...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce ba za a tilastawa Sanata Iyioricha Ayu murabus daga muƙaminsa na shugaban jam’iyyar PDP n...
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya dada dagewa kan murabus din shugaban jam'iyyar PDP na kasa Sanata Iyorchia Ayu. Makinde wanda ke sansa...
Hotuna sun nuna wasu mambobin Shura, wato yan majalisar shawarar harkar siyasar Sanata Ibrahim Shekarau, suna raba kason Naira miliyan 100 da ake tuna...
Dan Takarar shugaban kasa, karkashin tutar jamiyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta samar da shirin tallafawa wa...