Kungiyar malaman makarantun sakandire (ASUSS) reshen jihar Kaduna Najeriya, ta bayyana cewa an kashe malamai sama da 10 a kananan hukumomin Kachi...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya jajantawa iyalan mutane 9 da aka kashe a harin jirgin kasa na Kaduna. Gwamnan ya bai wa iyalan k...
Wata motar dakon mai ta kama da wuta a safiyar yau, a yankin karamar hukumar Soba dake jihar Kaduna a safiyar yau. Shaidun gani da ido sun ce lamar...
Sojojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan ta'adda biyar a yunkurin su na kai hari wani kauye da ke yankin karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna. ...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya amince da kashe sama da naira biliyan daya a matsayin alawus na karshen shekara ga ma'aikatan g...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi fatali da ra'ayin kiran 'yan bindiga da suka mika wuya a matsayin tubabbu. Gwamnan ya...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sake yin gwajin kwarewa ga malaman firamare 35,000 a yunkurin ta na inganta ilimi a jihar. Hakan na zuwa ne kusan shekaru...
'Yan bindiga sun kai hari kauyen Unguwan Gimbiya dake karamar hukumar Chikun dake Kaduna. 'Yan bindigan su kashe mutum biyu tare da sace sa...