OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 3 Makonni da suka shude

An saki sakamakon jarabawar JAMB

An saki sakamakon jarabawar JAMB

Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB, a ranar Litinin din nan, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta 2024.

 

Jarrabawar da aka fara ranar Juma’a, 19 ga Afrilu, ta kare ne a ranar Litinin, 29 ga Afrilu, 2024.

 

A baya Allnews.ng ta rahoto cewa sama da dalibai miliyan 1.94 ne suka yi rajistar jarrabawar a unguwanni 118 a cibiyoyi sama da 700 a fadin kasar nan.

 

Magatakardar JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da aka gudanar a hedikwatar hukumar dake Bwari a Abuja.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci