Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, ya shigar da gwamnatin tarayya kara gaban kotu kan ci gaba da tsare shi da hukumar tsaro...
Gamayyar Sanatoci daga kudu maso gabas na Najeriya sun roƙi gwamnati da ta yi duba akan hukuncin kotu na sakin Nnamdi Kanu. In za'a iya tunawa...
Kotun daukaka kara ta umurci gwamnatin Najeriya akan ta saki shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu babban lauyansa, kamar yadd...
Gamayyar kungiyoyin 52 ne suke hada baki wajen Jan hankalin gwamnatin tarayya da ta lura da shishigin da ma'aikatan majalisar dinkin duniyar keyi ...
Wata babbar kotu dake zama a baban birnin tarayya, Abuja, ta dage sauraron shari'ar dake tsakanin gomnatin tarayya da Nnamdi Kanu. An...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai saki shugaban haramtacciyar Kungiyar 'yan awaren nan na Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu ba. Ya ce kama...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin yin nazari kan bukatar ƙungiyar dattawan al'ummar Ibo na a saki shugaban kungiyar ‘yan a war...