Wata gobara da ta tashi da sanyin safiya ta ƙone harabar majalisar dokokin jihar Kogi dake unguwar Crusher a Lokoja. Gobarar ta ratsa rufin dakin ...
Wani Mamba mai wakiltar karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin jihar Katsina ya rasu a ƙasar Saudiyya. Ɗan majalisar mai suna Dakta Ibrahim A...
Majalisar dokokin Kano ta amince da nadin Kabiru Muhammad Tarauni a matsayin kwamishina kuma dan majalisar zartaswa na jihar Kano. Majalisar ta ami...
Majalisar dokokin Kano ta sanar da kafa kwamitin da zai gudanar da bincike kan ambaliyar ruwa a Kantin kwari. Mamakon ruwan da aka kwana ana yi a j...
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban masu rinjayi a zauren majalisar dokoki ta jihar Anambra, Okafor Nnamdi ya mutu a kasar Afrika ta Kudu dare Talatar...
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya mika jerin sunayen kwamishinoni takwas ga majalisar dokokin jihar domin amincewa da su. Mutane ...
A yau ne gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokokin jihar. Ana sa ran gabatar da k...
‘Yan majalisar dokokin jihar Filato guda takwas sun tsige shugaban majalisar dokokin jihar, Nuhu Abok. Da sanyin safiyar Alhamis ne ‘ya...