Akalla 'yan ta'addan Boko Haram shida ne 'yan ta'addan da ke da'awar kafa daular Islama a yammacin Afirka suka kashe a wani harin ...
Sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun kashe 'yan ta'addan ISWAP 31 tare da kama wasu 70 a jihar Borno. Kakakin hedkwatar tsaro Musa D...
A kalla 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP goma sha tara ne suka gamu da ajalin su a lokacin da suka yi wa sojoji kwanton bauna a jihar Borno. ...
Rundunar 'yan ta'addar ISWAP ta yi ikirarin kai hari kan wata motar 'yan sanda a karamar hukumar Owo ta jihar Ondo. Jaridar SaharaRepor...
A jerin gwanon harin da Rundunar sojin ke kaiwa Yan ta'adda tayi nasarar kawo karshen Shugaban kungiyar ISWAP dake jagorantar Yan ta'addan sam...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta bankado sansanin yan ta'adda a unguwar Deidei mayanka dake yankin Abuja Municipal da kuma kauyen Dukpa dake Gwagw...
A ranar Larabar ne kungiyar IS da ke yammacin Afirka (ISWAP) ta ce mambobinta ne suka kai hari a gidan gyaran hali na Kuje da ke Birnin Tarayya, Abuja...