Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya yi alhinin rasuwar mai bashi shawara na musamman kan hulda da jama’a, Cif Kester Ogualili, inda ya...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da raba gidaje ga malaman makarantun Firamare 24 a jihar. Gidajen na daga cikin sabbin rukunin ...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya kasance fitila cikin gwamnonin Najeriya da dabarun j...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed bisa rasuwar dan uwan sa. Marigayin, ...
Kungiyar matuka Keke Napep a jihar Borno, ta karbi bakuncin kwamishinan sufuri na jihar, Dr Abubakar Tijjani a unguwar Gwange dake Maiduguri. Kwami...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da tallafin naira miliyan 50 ga dalibai 2,019 na Ramat Polytechnic. An ba da tallafin ne don bi...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nada Baba Bura Usman a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Kakakin gwamnan, Malam Isa Gusau ne ya ba...