Fittacen mai amfani da kafafen sada zumunta Cubana chief priest ya gargadi Yan Nageriya su guji fadawa komar EFCC. Garagadin Cubana ya bi...
Shugabar sashen hulda da jama’a na hukumar EFCC shiyyar Uyo T. E. Nwosu ce tayi wannan kiran a yayin wani taron wayar da kan mambobin kungiyar y...
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke ‘yan fashi da makami guda da keyin basaja a matsayin jami’an hukumar yaki da masu yi wa...
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, haramtacciyar hukuma ce. ...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama jami'an da ke kula da tsaron tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. An kama ADC din tar...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a, ta wanke tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya (AGF...
Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, Prince Lateef Fagbemi, SAN, ya yi kira ga tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Legas, a ranar Laraba, ta bayar da belin Pascal Okechukwu, wanda aka fi sani da Cubana Chief Priest ka...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kasa, EFCC ta ce ta kai wani sumame da kama wasu mutane da suka kware wajen bugawa da siyar da dala ...
Shugaban Kwankwaso Media Centre, Malam Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya musanta labaran dake yaduwa cewa hukumar EFCC ta kame tsohon gwannan Kano, Sanat...