Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya biya kudin rijista ga sabbin dalibai 1,740 da suka yi rajista a jami’ar ilimi ta Saadatu Rimi da ke Kumbotso....
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da sakin sama da Naira miliyan 600 na tallafin karatu ga daliban aikin jinya a kwalejin koyon aiki...
Shugabar sashen hulda da jama’a na hukumar EFCC shiyyar Uyo T. E. Nwosu ce tayi wannan kiran a yayin wani taron wayar da kan mambobin kungiyar y...
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB, a ranar Litinin din nan, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta 2024. Jarrabawar da aka ...
Wata guguwa mai karfi da ta yi barna a makarantar firamare ta LGEA, Gudige Sabo da ke karamar hukumar Nasarawa a jihar Nasarawa tayi sanadiyar dakatar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta kammala shirye-shiryen fitar da sakamakon jarrabawar ta shekarar 2024. ...
Asusun ba da lamuni na ilimi na Najeriya NELFUND, ya yi kira ga dalibai da su yi taka tsantsan tare da tabbatar da sahihancin duk wani shafin yanar gi...
Dalibai dubu uku da dari bakwai da arba’in da tara wadanda suka yi nasarar cika sharuddan shiga jami’ar Ibadan ne ake sa ran za su halarci...
Ƙasar Ukraine ta bukaci dalibai ‘yan Najeriya da kada su karbi tayin kasar Rasha saboda ita ta yi sanadin kawo musu cikas a karat...