Gwamnatin Amurka ta ce ba zata halarci bikin rantsar da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin a yau Talata ba. Kakakin ma'aikata...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya isa kasar Amurka domin halartar wani gagarumin taron tattaunawa da Cibiyar Zaman Lafiya ta Amurka ta shirya. ...
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce Najeriya na bukatar addu’o’i daga gwamnatin Amurka, ba wai gargadin ta’addanci da zai tashi ha...
Ƙasar Amurka ta buƙaci ma'aikatanta da ƴan uwansu mazauna Abuja da su fice su koma gida. Wannan na zuwa ne yayin da ake fuskantar barazanar ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya garzaya ƙasar Amurka domin ci gaba da yaƙin neman zaɓensa na 2023. Rahota...
Hukumomin Amurka na neman Chidozie Collins Obasi mai shekaru 29 dan Najeriya, bisa zargin damfarar jihar New York sama da dalar Amurka miliyan 30, ta ...
Gwamnatin tarayya ta amince da bukatar kasar Amurka na mika DCP Abba Kyari kan badakalar dalar Amurka miliyan 1.1 da wani Ramon Abbas da aka fi sani d...
Amurka ta yi barazanar sanya takunkumi da hana biza ga masu katsalandan ga tsarin dimokuradiyya gabanin zaben gwamnan Jihar Anambra. Ta kara da cew...