OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Makonni da suka shude

Rundunar NSCDC ta kama yan China hudu Dake hakar ma'adanai ba bisa kaida ba a Nasarawa

Rundunar NSCDC ta kama yan China hudu Dake hakar ma'adanai b

NSCDC officials

Rundunar tsaro ta Civil defence ta kama wasu yan China hudu ta suke hakar ma'adanai ba bisa kaida ba a karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa.

 

Sashen kula da harkokin ma'adanai na rundunar ya kama yan China ne a ranar Asabsr yayin da suke hakar lithium ta haramtacciyar hanya tare da hadin gwiwwar wasu bata gari.

 

Jami'in Hilda da jama'a na NSCDC Babawale Afolabi a wata sanarwa daya fitar a ranar lahadi yace sashen musamman a rundunar dake kula da harkokin ma'adanai ne yayi nasarar kama yan kasar wajen.

 

Wani fitaccen dan kungiyar fararen hula Imran Muhammad ya tabbatar da faduwar lamarin a wata wallafa da yayi a shafinsa na X.

 

Ya ce "tun bayyan kaddamar da sashen na musamman a rundunar NSCDC suka tsaurara matakan kawar da dukkan masu hakar ma'adanai ba bisa kaida ba".

 

Ya kara da cewa yayin da hukumar takai sumame tayi nasarar kama wasu yan China hudu da binciken ya tabbatar suna dibar Lithium suna sanarwa ta barauniyar hanya"

 

 

 

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci