Jirgin Dana Air da ya taso daga Abuja ya samu tangarda wajen sauka a filin jirgin sama na Legas. Ba a samu asarar rai ba a lamarin ...
An sanar da mutuwar babban hafsan sojin kasar Kenya Janar Francis Ogolla da wasu jami'an sojoji 9 bayan wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungul...
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da lasisin jirage masu zaman kansu uku sanadiyar gudanar da harkokin kasuwanci. ...
Za a iya tilasta wa kamfanonin jiragen sama soke ayyukan zirga-zirgar jirage biyo bayan matakin da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (A...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa birnin Seoul na ƙasar Koriya ta Kudu domin halartar taron duniya na farko na shekarar 2022....
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin fara jigilar mahajjata kiristoci daga Najeriya kai tsaye zuwa kasar Isra'ila. Za a sadauka...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da mataimakin sa Yemi Osinbajo za su kashe Naira biliyan 11.92 wajen tafiye-tafiye da kuma abinci. Adadin da aka am...
Hukumar kula da jiragen sama ta kasa ta dakatar da jirgin Azman daga zirga-zirga a fadin kasar nan. Hukumar ta dakatar da kamfanin ne saboda rashin...
Kamfanin jirgin saman British Airways ya bayyana cewa akwai yiwuwar zai daina gudanar da sufuri a Najeriya daga ranar daya ga watan December. ...