An kashe wani jami’in gwamnatin Najeriya wanda aka yi garkuwa da shi, Shamsideen Abayomi Alamu, inda wadanda suka yi kisan suka tafi da gawar. ...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), Usman Baba-Alkali, ya bukaci jam’iyyun siyasa da ‘yan siyasa da su bar ‘yan sanda su daidait...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,Adams Oshiomhole ya ce shugabannin siyasa na ba da gudunmawa wajen tashe-tashen hankula da ake y...
Wasu ‘yan bindiga sun sace wasu jami'an ‘yan sanda uku a Wasinmi da ke karamar hukumar Ewekoro a jihar Ogun. Rahotanni sun nu...
Jami’in ‘yan sanda da aka yi garkuwa da shi a Birnin Gwari dake jihar Kaduna, a watan Yuni, a lokacin da yake magana a wayan 'yan uwan...
Mutumin da ya kashe iyayensa a jihar Jigawa, Munkaila Ahmadu ya shaidawa ‘yan sanda cewa ya aikata laifin ne a matsayin jihadi. Rahotanni sun...
An gano gawar wani ma'aikacin Jaridar Vanguard dake birnin tarayya Abuja, Tordue Salem wanda ya bata a watan jiya. A cikin wata rahoto da kamfa...
‘Yan sanda sun yi nasarar damke wani uba dan shekaru 36 a jihar Enugu bayan kashe dan sa da yayi kana ya binne shi. Uban mai suna Chidi Onyis...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Baba, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan harin da aka kai gidan mai shari’a, Mary O...
'Yan bindiga sun bukaci naira miliyan 50 bayan sace wasu mutane takwas a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne mako guda da 'yan bindiga suka yi ga...