Gwamna Dauda Lawal na Zamfara ya sha alwashin daukar kwakkwaran mataki kan ma'aikatan da ke karbar albashi fiye da daya a ma'aikatun jihar. ...
Gwamnatin tarayya ta sanar da za'a fara amfani da sabon jadawalin mafi karancin albashi daga yau 1 ga watan Mayu. Wannan na zuwa duk ...
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da sabon mafi karancin albashi na N70,000 ga ma’aikata a jihar. Gwamnan ya bayya...
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana tun a watan Janairu ma’aikatan gwamnatin jihar ke cin gajiyar na ci gaba da alawus N35,000 a...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kara mafi karancin albashin ma’aikatanta daga Naira 30,000. Ngige ya ce, “An samu hauhawar farashin abubu...
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Zamfara ta bayar da wa'adin kwanaki 21 ga gwamnatin jihar kan aiwatar da mafi karancin albashi na ...
Shugaban Ƙasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana dalilan da suka sa gwamnatin tarayya ta gaza ƙara albashin ma’aikatan gwamnati duk da buk...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya amince da fara aiwatar da mafi karancin albashi na N30,000 ga malaman jihar nan take. Sabon mafi karan...