OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Makonni da suka shude

Mafi karancin albashi ya koma 70,000 a jihar Edo

Mafi karancin albashi ya koma 70,000 a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya amince da sabon mafi karancin albashi na N70,000 ga ma’aikata a jihar. 

 

Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin kaddamar da sabon gidan ma’aikata a jihar Edo a ranar Litinin.

 

A cewarsa, sabon albashin ya fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Mayu, 2024.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci