Kungiyar Yan Awaren IPOB sun ce ba za a yi zaman gida a ranar Talata 4 ga watan Oktoba ba, saboda shugabanta Nnamdi Kanu ba zai gurfana a gaban kotu a...
An sako wasu mutane uku da ake zargin 'yan haramtacciyar kungiyar awaren IPoB, bayan sun shafe shekaru biyu da rabi a Barikin sojan Oh...
Gamayyar kungiyoyin 52 ne suke hada baki wajen Jan hankalin gwamnatin tarayya da ta lura da shishigin da ma'aikatan majalisar dinkin duniyar keyi ...
Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari bayyana kaduwa bisa samun labarin harbe wani jami'in soja da wata abokiyar zamansa sannan aka fille musu kai a yan...
Wata babbar kotu dake zama a baban birnin tarayya, Abuja, ta dage sauraron shari'ar dake tsakanin gomnatin tarayya da Nnamdi Kanu. An...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai saki shugaban haramtacciyar Kungiyar 'yan awaren nan na Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu ba. Ya ce kama...