Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce dimbin jarin da gwamnatin sa ke zubawa a fannin ilimi a jihar na samun sakamako. Ya ce kwazon da dalibai s...
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya ce ba zai ɗaukaka ƙara ba akan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Damaturu a jihar Yobe ta yanke. ...
Lauyan dan takarar kujerar Sanatan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar APC, Ibrahim Bashir Machina, ya yaba hukuncin da kotu ta yanke na bayyana wa...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Damaturu ta umarci jam’iyyar APC da hukumar zaɓe mai zaman kanta da su amince da Bashir Machina a ma...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ware naira biliyan 10.8 domin gina tituna a jihar. Kudaden dai na daga cikin kudaden da gwamnatin tarayya ta m...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Yobe (YOSEMA) ta tabbatar da karuwar adadin wadanda suka mutu sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya afku a kar...
Gwamnatin jihar Yobe ta ce ta kashe sama da Naira biliyan 2.9 wajen siyan takin zamani a cikin shekaru hudu. Kwamishiniyar noma da albarkatun kasa,...
Biyo bayan hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Tarmuwa da ke jihar Yobe, an bayyana cewa nutum biyu sun mutu yayin da wasu da dama suka ...
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Save the Children International (SCI) da Global Affairs Canada (GAC) sun dauki malaman sa kai 178 a jihohin Yobe...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya amince da daukar ma’aikatan lafiya 134 aiki a jihar. Gwamnan ya ce amincewa da hakan wani mataki ne da g...
Biyo bayan kama Lance Kofur John Gabriel bayan ya kashe shehin malami Sheikh Goni Aisami, sojan ya bayyana yadda ya yaudari Sheikh Aisami kafin ya kas...
Kungiyar matasa masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC a yankin Arewa maso Gabas ta bayyana cewa, an tsara dukkan tsare-tsare na tara jakadun matasa...
Jihohin Arewa-maso-Gabas guda uku da suka hada da Adamawa, Yobe da Borno sun samu tallafin Fam miliyan 15 daga kasar Burtaniya domin magance matsalar ...
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci a yi adalci kan kisan da aka yi wa wani shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Goni Aisami na jihar...
Bayanai na kara bayyana kan rasuwar Sheikh Goni Aisami, wani malamin addinin musulunci a Yobe da aka kashe a karshen makon nan. A sanarwar da DSP D...