Jami’an tsaro na farin kaya DSS sun rufe asibitin Al-Ihsan dake Ungwan Rogo a Jos ta Arewa karamar hukumar jihar Filato a ranar Lahadi. Jarid...
Hukumar Gina Zaman Lafiya ta Jihar Filato (PBA) ta jinjina wa liman Abdullahi Abubakar wanda ya ceci Kiristoci 262 a masallacin sa. Hukumar ta bayy...
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Kulias da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato inda suka kashe wasu sarakuna biyu da wasu mutane bi...
Aƙalla Mutane 8 ne suka mutu yayin da wasu biyu suka samu raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya afku a jihar Filato ranar Asabar. Mai magana ...
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, ya yi zargin cewa shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya yi wani shiri na sirri tare da gwamn...
Wasu daga cikin iyalan ma'aikatan gwamnatin jihar Filato wadanda suka mutu suna bakin aiki sun koka game da rashin biyan hakkokin 'yan uwan su...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yin garkuwa da Rabaren Bung Dong a unguwar Ganawuri da ke karamar hukumar Riyom a jihar. Kak...
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta tabbatar da sace Henry Gotip, shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar da wasu ‘yan bindiga suka yi. DSP ...
Dakarun rundunar ‘Operation Safe Haven’ a jihar Filato sun ceto sarkin kauyen Pinau, Dadda’u Ahmad da ke karamar hukumar Wase a jiha...