Wata babbar kotu da ke zamanta a unguwar Maitama a birnin tarayya Abuja, ta dage shari’ar Godwin Emefiele zuwa ranar 24 ga watan Yuni. ...
Babban Bankin Najeriya ya amince da siyar da karin dala 10,000 zuwa ga yan kasuwar chanji BDCs 1,583 a fadin kasar don magance karancin ta a kasuwa. ...
Kungiyar ‘yan kasuwa da masana’antu ta Legas (LCCI) ta bukataci gwamnatin tarayya ta sassauta hanyoyin kasuwanci domin bunkasa tattalin ar...
Yayin da ake ta cece-kuce kan matsayin ministar kudi, Zainab Ahmed, kan matakin da babban bankin Najeriya CBN ya dauka na sake fasalin kudin Naira, sh...
Ministar kudi, kasafi da tsare tsaren kasar nan Zainab Ahmad ta gargadi Gwamnan bankin kasa CBN kan shirin da yake na sauya tsarin takardar kudi. Z...
Babban bankin Najeriya (CBN) ya hana bankunan kasashen waje da ke aiki da ofisoshin wakilci a Najeriya gudanar da ayyukan da aka ayyana a matsayin &ls...