An kuɓutar da mutane 11 ciki har da wani yaro ɗan shekara daya daga hannun ƴan bindiga bayan wani gagarumin aikin ceto da aka yi a dajin Gando da k...
Ƴan bindiga sun ƙona shagona 15 da manyan motoci da kuma ƙanana a unguwar Amarka da ke ƙaramar hukumar Ihiala a jihar Anambra. A cewar wani gan...
Rahotanni sunce wasu matasan Fulani guda uku da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a Gwanda, a unguwar Gurdi da ke unguwar Abaji a Abuja sun kuɓuta. ...
Ƴan ta'adda sun saki sauran fasinjoji 23 da suka yi garkuwa dasu a harin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna. A rahoton da gidan Talabijin n...
Fitaccen shugaban yankin Arewa kuma mai rajin kare hakkin ɗan adam, Alhaji Musa Saidu ya bayyana damuwarsa da tashe-tashen hankulan da ke faruwa a ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano a ranar Asabar din da ta gabata ta ce ta kama sama da mutane 300 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a ci...
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta tabbatar da sace Henry Gotip, shugaban karamar hukumar Kanke ta jihar da wasu ‘yan bindiga suka yi. DSP ...
Rundunar sojin Najeriya ta musanta ikirarin cewa jami’anta na hada kai da makiyaya da ‘yan fashi da makami domin addabar yankin Gabashin k...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ebonyi ta tabbatar da kashe Ogbonnaya Nwadibia, mai otal din Galaxy da wasu mutane biyu a unguwar Isu, a karamar huku...