Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya yi bankwana da maniyyatan da za su tashi daga jihar zuwa kasar Saudiyya. Da yake jawabi a ya...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Bauchi, ta ce ta samu bizar maniyyata 2,200 a jihar domin gudanar da aikin hajjin bana. Babban Sakatar...
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa jirgin farko na maniyata zai tashi a ranar 15 ga watan Mayu domin fara aikin hajjin bana. Shugaban ...
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya amince da kafa kwamitin aikin hajji ta 2024 don tabbatar da gudanar da aikin hajjin bana ba tare da tangarda ba g...
Gwamnatin jihar Katsina ta gargadi maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin Hajjin bana na 2024 kan safarar miyagun kwayoyi da wasu haramtattun kayayy...
Ministan Hajji da Umrah na Saudiyya Tawfiq Al-Rabiah ya sanar da cewa, yanzu ba a bukatar muharrami, wanda zai zama waliyyi don raka mace yin aik...
A gobe Juma'a ne ake sa ran jigilar Alhazai na farko daga babban birnin tarayya Abuja zuwa kasa mai tsarki, Saudiyya. Bayanin hakan ya fito ne ...
Biyo bayan sanarwar karin sama da kashi 100 cikin 100 na kudin Hajji na shekarar 2022, alhazan jihar Legas sun nuna rashin amincewar su da matakin. ...
Hukumomin Saudiyya sun amince wa ‘yan Najeriya gurbi 43,008 don aikin Hajji na 2022. Wannan na zuwa ne shekaru biyu bayan takunkumin da aka s...