Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya, Muhammad Danjuma Goje ya fara aikin samar da wutar lantarki a kauyuka 23 a kananan hukumomin Akko da Yamaltu Deb...
Sanata Danjuma Goje mai wakiltar mazabar Gombe ta tsakiya ya bayyana cewa Arewa ba za ta kai ga cimma burinta ba har sai ta magance matsalar tsaro a y...
Jam’iyyar PDP ta kammala shirye-shiryen karbar wani jigo a jam’iyyar APC a Gombe, Sanata Mohammed Danjuma Goje. Goje wanda ya sauya ra&...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a jihar Gombe ta zargi Sanata Mohammed Danjuma Goje da yin zagon kasa ga yunkurin shiryawa d...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce shi ko tsohon gwamnan jihar, Sanata Danjuma Goje ba su san ko za su ga 2023 ba. Gwamnan ya yi wan...