Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC reshen jihar Kano ta nuna damuwa bisa rashin biyan kudin fansho daya kai kusan naira biliyan 75. &...
Shugabanin kungiyoyin kwadagon NLC da TUC Joe Ajaero fa Festus Osifo sun bukaci gwamnatin tarayya ta jayne batun karin kudin wutar lantarki da tsarin ...
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya bayyana cewa dokar kasuwanci ta shekarar 2004 ta ba shi ikon yin rajistar sabbin kungiyo...
Kungiyar kwadago ta ce yunkurin gwamnatin Legas na karawa ma’aikatan ta albashi zai bunkasa tattalin arzikin ma’aikatan. Shugabar kungi...
Gwamnatin tarayya ta fara shirin soke rijistar kungiyar malaman jami’o’i (ASUU). Rahotanni sun nuna cewa an yiwa kungiyar Malaman jami&...
Ayuba Wabba, shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta fara biyan alawus din ma’aikatan lafiya a k...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kara mafi karancin albashin ma’aikatanta daga Naira 30,000. Ngige ya ce, “An samu hauhawar farashin abubu...
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Zamfara ta bayar da wa'adin kwanaki 21 ga gwamnatin jihar kan aiwatar da mafi karancin albashi na ...
Kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC sun yi Allah wadai da rashin aiwatar da biyan mafi karancin albashi na N30,000 da gwamnan jihar Zamfara ya yi ...
Kungiyar Kwadago ta NLC, ts bukaci Gwamnati da ta duba yiwuwar rage kudin lasisin kafafen sadarwa a Najeriya. Kamfanin dillanci labarai na kasa, ya...
Gamayyar kungiyoyin 52 ne suke hada baki wajen Jan hankalin gwamnatin tarayya da ta lura da shishigin da ma'aikatan majalisar dinkin duniyar keyi ...
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Ayuba Wabba ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gyara matatun man kasar kana ta kawo karshen biyan tall...
Kungiyoyin Kwadago ta NLC da TUC a Kano sun ce suna ci gaba da tattara kan ‘ya’yan kungiyoyin gabanin shirin yajin aikin gama garin da ake...
Kungiyar kwadago ta kasa, NLC ta yi gargadin cewa ba zata amince da duk wani yunkurin cirewa da kara farashin man fetur ba. kungiyar ta...
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi watsi da shirin karin farashin man fetur a kasar da gomnati ke yi. Haka kuma kungiyar tayi tir da kudirin ...