Babban taron jam’iyyar APC da ya gudana a Kano a ranar Litinin ya rikide zuwa rikici yayin da sa'insa ya kaure tsakanin shugaban masu rinjay...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce ta kama wasu motoci uku makare da kwalaben giya. Babban Kwamandan Hukumar Hisbah, Haruna Ibn-Sina shi n...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki, Sanata Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga waɗanda ambaliyar ...
Babban mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Kano, Abubakar Balarabe Kofar Na’isa ya yi zargin cewa wasu ‘yan daba da yake zargin mabiya ...
A ranar Talata ne wata babbar kotun jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta samar da mai fassara ga dan kasar China Geng Quangrong mai shekaru 47 d...
Wasu ‘yan bindiga sun harbe wani dan kasuwa mai suna Mista Ifeanyi, tare da raunata abokin sa a shagon sa da ke unguwar Sabon Gari a jihar Kano....
Wata kotun majistare da ke zamanta a Kano ta bayar da umarnin tsare wani dan kasar China Geng Quanrong bisa kisan kai. Quanrong, wanda ake zargi da...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wani fitaccen mai hada abinda aka sani da Akuskura a Kano. Jami&rsqu...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aniyar sa ta kafa hukumar kula da magungunan gargajiya a jihar. Gwamnan ya ce za a yi h...
Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Musa Abdullahi-Lawan, ya ce babu wani shiri da gwamnatin jihar ke yi na sayar da wasu kotunan shari’a a...
A kokarin ta na dakile ayyukan ta’addanci, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta fara dakile ayyukan barace-barace a jihar. Hukumar ta ce sam...
Kwamishinan muhalli na jihar Kano, Idris Wada Saleh, ya zargi ‘yan kasuwar Kantin Kwari da nuna halin ko-in-kula game da tsaftar muhalli da kuma...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje ya koka kan yadda ake amfani da filaye ba bisa ƙa'ida ba. Gwamnan ya ziyarci gurin ne a yau Laraba...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bazai taɓa mara wa P...
Nasiru Koguna dan takarar gwamna a kano, ya yi ikirarin cewa har yanzu shi ne dan takarar gwamna na jam’iyyar Action Democratic Party, ADP, ba S...