Ofishin mazabar Ganduje dake karamar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kano sun dakatar da Abdullahi Ganduje, shugaban jam’iyyar APC na kasa. ...
Babban mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Kano, Abubakar Balarabe Kofar Na’isa ya yi zargin cewa wasu ‘yan daba da yake zargin mabiya ...
Wani yaro dan shekara 12 mai suna Sadiq Isah ya rasa ransa a kauyen Jingabawa da ke karamar hukumar Minjibir a jihar Kano. Jami’in hulda da j...
A yau ne wani ɗan fansho ya yanke jiki ya fadi a Kano lokacin da ƴan fanshon ke gudanar da zanga-zanga bisa ƙin biyan su haƙƙoƙin su. &l...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kashe sama da Naira biliyan 1.2 wajen gina shataletale, gyara da kuma kula da wasu manyan tituna da ke cikin mawuyaci...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aniyar sa ta kafa hukumar kula da magungunan gargajiya a jihar. Gwamnan ya ce za a yi h...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje ya koka kan yadda ake amfani da filaye ba bisa ƙa'ida ba. Gwamnan ya ziyarci gurin ne a yau Laraba...
Gwamnatin kano tace zata kashe kimanin Naira miliyan dubu guda wajen baiwa daliban makarantun gaba da sakandire dake jihar tallafin karatu. Gwamnan...
Gwamnatin jihar Kano ta aike wa da majalisar dokoki jerin sunayen mutum takwas da take so sumaye gurbin tsaffin kwamishinoni da suka aiki domin yin ta...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya karbi shaidan shugabancin jam'iyyar APC a jihar. Takardar shaidan wacce tazo daga hannu...
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce jihar za ta ci gaba da shirya addu’o’in shekara-shekara domin neman kariyar Allah da kuma neman...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da Wani Shiri na barin jam’iyyar sa ta PDP Zuwa Jam’iyy...
Fadar shugaban kasa ta musanta goyon bayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ga wani bangare daga jam’iyyar APC jihar Kano. Wata sanarwa da babb...
Hukumar da’ar ma’aikata ta jihar Kano ta bayyana korar wasu ma’aikatan gwamnati guda hudu bisa samunsu da aiki da takaddun bogi. ...
Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce shekaru sama da arbaín da ya shafe yana shiyasa ya sanya shi kallon rikicin da jamí...