OTHER SERVICES

Connect with us

  • Hausa News
  • Updated: 2 Shekaru da suka shude

Mutum 33 Sun Kamu Da Korona A Ranar Talata

Mutum 33 Sun Kamu Da Korona A Ranar Talata

Hukumar dake kula da cutuka masu yaduwa ta Najeriya, NCDC ta ce wasu mutum 33 ne suka kamu da cutar korona a ranar Talata a kasar.

A wani rahoto da hukumar ta wallafa, Jihar Legas ke kan gaba da mutum 13, sai Kaduna da mutum 9. Mutum 5 ne suka kamu da cutar a jihar Delta, haka ma Babban birnin tarayya Abuja mutane biyar ne suka kamu da cutar.

Sai Rivers da mutum daya.

 Najeriya ranar Talata, kamar yadda rahoton hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta nuna.

Kawo wannan lokaci, mutum 254,124 ne suka kamu da cutar, yayin da ta yi ajalin 3,141 tun bayan ɓullarta ƙasar a Fabarairun 2020.

Batu

Join our Telegram platform to get news update Join Now

0 Tsokaci