Kwamishinan ma’adanai na jihar Neja, Garba Sabo, ya bayyana an kama mutane 30 bisa laifin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a jihar....
Akalla mutane biyu ne suka mutu sakamakon rikicin fili da ya barke tsakanin Fulani da Kambari a garin Salka da ke karamar hukumar Magama a jihar Neja....
Wani Kwale-kwale dauke da fasinjoji hamsin (50) ya kife a kogin Kaduna na jihar Neja yayin da wasu mutane 33 suka bata. Kamar yadda muka samu...
Gadar Niger ta biyu ta kai kashi 95 cikin 100 na kammaluwa, kuma za a fara amfani da ita a farkon shekarar 2024. Mr Seyi Martins, Shugaba...
Majalisar dokokin jihar Neja ta ba da shawarar dakatar da shugabannin kananan hukumomi sha biyar a jihar kan basussukan kwangila. Kwamitin majalisa...
Mamayar teku na daf da chinye Al'ummomin da ke rayuwar a gabar tekun Neja Delta, lamarin da ya kai ga korar wasu al'ummomin daga gidajen su sa...
Kamfanin Wutar Lantarki ta Abuja (AEDC) tace ta zuba Naira miliyan 500 don inganta wutar lantarki a Minna, babban birnin jihar Neja. Manajan yankin...
Rundunar hukumar tsaro ta farin kaya ta Civil Defense reshen jihar Neja, ta kama wani dalibi sakamakon yunkurin yin garkuwa da shugaban kwalejin ...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello yace gwamnatin tarayya ta samar da wani tsari da zai tabbatar da tsaro ga madatsar ruwan dake samar da hasken ...
Tsohon Shugaban ƙasar soji a Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida ya roƙi ƴan ƙasar da su yi haƙuri da juna, tare da neman taimakon Allah (SWT) a...
Biyo bayan harin da ‘yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu na jihar Neja, kimanin mutane ashirin ne suka nutse a ruwa yayin da suke gudun hijir...
A ranar Alhamis ne hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (NECO) ta sanar da fitar da sakamakon jarrabawar ta na 2021. ...
Wani hari da aka kai kauyen Batagari da ke karamar hukumar Rafi a jihar Neja ya yi sanadiyar mutuwar mutum daya tare da yin garkuwa da mutane 15. W...
The Governor of Niger State, Abubakar Sani Bello, has condemned the recent militant attacks on villages in the state. Bello said in the past 16 day...
A ranar Alhamis ne Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za a iya jinkirta kaddamar da aikin samar da wutar lantarki na Zungeru. Gwamnatin ta alakanta ...