Dakarun ‘Operation Desert Sanity III’ da ke karkashin Operation Hadin Kai (OPHK) dake aikin a Arewa maso Gabashin kasar nan a ranar Laraba...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa an kuɓutar da wasu ƙarin ƴan matan Chibok biyu, Yana Pogu da Rejoice Sanki a Borno. Kwamandan rundunar H...
Kungiyar Cigaban yankin Kibaku (KADA) a jihar Borno ta koka kan yadda aka yi watsi da wasu ‘yan mata sama da 100 da kungiyar Boko Haram ta sace ...