Akalla ‘yan ta’adda 30 ne suka mutu sakamakon harin da jiragen yakin suka kai, cewar rahoton PRNigeria. A wani hari da jirgin...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya koka kan wani jirgin sama mai saukar ungulu da aka gani a dajin Lame-Burra na jihar. Gwamnan ya bayyana haka...
Rundunar sojin saman Najeriya ta musamman ta ceto mutane 26 da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna. An ceto wadanda lamarin ya rutsa da su ne a han...
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar fatattakar ‘yan bindiga da dama a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne in...