Ƴan bindiga sun ƙona shagona 15 da manyan motoci da kuma ƙanana a unguwar Amarka da ke ƙaramar hukumar Ihiala a jihar Anambra. A cewar wani gan...
Yayin da rashin tsaro ke ƙara ta'zzara a Najeriya, wasu ƴan bindiga sun kai hari tare da kashe sojoji biyar da wani farar hula da ba a tantance ...
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban masu rinjayi a zauren majalisar dokoki ta jihar Anambra, Okafor Nnamdi ya mutu a kasar Afrika ta Kudu dare Talatar...
Akalla masu bautan kasa 23 a jihar Anambra ne aka bayar da rahoton cewa za su sake bautan kasa na shekara daya. Ko’odinetan hukumar yi wa kas...
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi ya bayyana sha'awar tsayawa takarar shugabancin Najeriya a zaben 2023. Obi ya bayyana hakan ne a ranar ...
Jami'an tsaro sun yi nasarar ceto wani basarake da aka yi garkuwa da shi a makon da ya gabata a jihar Imo. A ranar Lahadi ne aka sace...