Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a Jihar Edo, za ta fara rabon katinan zabe na dindindin 373,030 da ba a karba ba, daga ranar 27 ga watan M...
An bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta dauki kwararrun ma’aikata da zasuyi aikin babban zabe mai zuwa. Shugaban kungiyar...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Abia, Ndukwe Onuoha, ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta...
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa,Adams Oshiomhole ya ce shugabannin siyasa na ba da gudunmawa wajen tashe-tashen hankula da ake y...
Gabanin fara yakin neman zaben 2023, babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ya sanya manyan kwamandojin ‘yan sanda cikin shirin k...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta bukaci shugabar kwamitin amintattu ta jam’iyyar ADC Sanata Patricia Akwashiki da ta gudanar da babban...
‘Yan Najeriya 24 a madadin mutum miliyan bakwai ne suka shigar da kara a gaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) saboda rashin ba su i...
A wata zama da Majalisar Dattawa ta kasa tayi a Abuja, Majalisar ta Yi watsi da Kiran Lauretta Onochie a matsayin Kwamishinan Kasa na Hukumar Zabe Mai...