Hukumar tattara kudaden shiga ta jihar Kaduna, KADIRS, ta rufe wasu otal guda biyu, da wurin taro, da kuma wuraren kasuwanci daban-daban a cikin babba...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Dr. Zaid Abubakar a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden shiga na jihar Kano, KIRS...
Shugaban Muhammadu Buhari na Najeriya ya ce gwamnatin sa na ƙara ƙaimi wajen ganin duk ƴan ƙasar suna biyan haraji. Shugaban wanda yace masu ka...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin harajin da ta keyi kan ayyukan sadarwa. Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani Farfesa Isa Pantami ne...
Direbobin Keke Napep sun koka kan yawan karbar haraji da kungiyoyin sufuri da gwamnati ke tallafawa a jihar Kaduna ke yi. Direbobin da suka koka ya...
Mai shari’a, Jamilu Shehu Sulaiman ya sanya shugaban karamar hukumar Fagge, Ibrahim Shehi a hannun beli a shari’ar da hukumar ya...