Jami’an tsaro na farin kaya DSS sun rufe asibitin Al-Ihsan dake Ungwan Rogo a Jos ta Arewa karamar hukumar jihar Filato a ranar Lahadi. Jarid...
Rundunar ‘yan sandan farin kaya (DSS) reshen jihar Sokoto ta yi gaggawar ceto mutane bakwai da aka yi garkuwa da su cikin sa’o’i 24 ...
An sake kama mutum 14 daga cikin fursunoni sama da 100 da suka tsere daga gidan ajiya da gyaran halin Suleja a jihar Neja sakamakon rusau din da mamak...
Kimanin awanni 24 bayan rahoton cafke Sunday Igboho, Ma’aikatar Harkokin Waje (DSS) har yanzu ba ta mayar da martani ba. Tun lokacin da rahot...
Lauyan Igboho, Cif Yomi Alliyu (SAN), a jiya ya nemi hukumomin Jamhuriyar Benin da kada su saki wanda yake karewa zuwa Najeriya saboda ba zai samu ada...
Jami'an tsaro sun yi nasarar damke wani dan fafutukar kafa Kasar yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho. Hakan ya faru ne ...