Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana cewa al'ummar jihar Osun za su zaɓi Atiku Abubakar a zaɓen shugaban ƙasa na 2023. ...
Kotun ƙolin Najeriya ta tabbatar da Ademola Adeleke a matsayin ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, gabanin zaben gwamnan jihar Osun. ...
Wani mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya samu tallafin kudin da suka kusa Naira Miliyan Dari Biyu cikin wasu sa'o'...