Gwamnatin jihar Yobe ta bayyana cewa ta sake gano wasu mutane 2,510 da suka kamu da cutar sankarau mai suna Cerebrospinal Meningitis, Type C, daga ran...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa kuma Sanata mai wakiltar Yobe ta Arewa, Ahmad Lawan ya gana da shugabannin hukumomin tsaro kan zargin kashe fararen ...
Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin kwashe mutanen Usur da Gasma da ambaliyar ruwa ta yi wa barazana a kananan hukumomin Bade da Karasuwa. &n...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin gwamnatin tarayya za ta taimakawa sama da mutum dubu dari biyar da ambaliyar ruwa ya shafa a fadin kasa...
Jami'an ƴan sanda a jihar Yobe sun cafke wasu ɓarayi da suka ƙware wajen haurawa da fasa gidajen al'umma. Kamen ya biyo bayan yawan ƙor...
Wata gobara da ta tashi a babbar Kasuwar Nguru dake Jihar Yobe ya done shaguna ba iyaka da kayyakin da ke cikin su. Sahidun gani da ido sun shaidaw...