Sakataren kwamitin rikon kwarya na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kasa, Sanata John James Akpanudoedehe, ya yi murabus. ...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta kafa wasu kananan kwamitoci 20 a shirye-shiryen gudanar da babban taron ta na kasa a wata...
Jam’iyyar APC ta sanar da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) akan taron da ta shirya yi a ranar 26 ga watan Fabrairun 2022. Hakan na...
Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki sun jaddada cewa za a gudanar da babban taron jam’iyyar a watan Fabrairu kamar yadda aka tsara. Gwamn...