A wani yunkuri na yaki da mace-macen mata masu juna biyu yayin haihuwa da inganta rayuwar jarirai, gwamnatin tarayya ta amince da ware Naira biliyan 2...
Yara sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ba da fifiko wajen amincewa da dokar kare hakkin yara a matsayin dokar kasa. Sun yi wannan ...
Ministan Hajji da Umrah na Saudiyya Tawfiq Al-Rabiah ya sanar da cewa, yanzu ba a bukatar muharrami, wanda zai zama waliyyi don raka mace yin aik...