Fursunoni 9,000 ne za a iya ajiye wa a gidan gyaran hali guda uku da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ke ginawa, in ji ministan harkokin cikin...
Ministan harkokin cikin gida, Mista Rauf Aregbesola, ya ce zai gana da gwamnonin jihohi domin cimma matsaya kan sakin aƙalla kashi 30 na fursunonin d...
Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya, NCoS, ta gargadi masu neman aikin da su kula da kyau don gudun fadawa hannun ‘yan damfara. H...