Hukumar Hisbah a jihar Kano ta ce ta kama wasu motoci uku makare da kwalaben giya. Babban Kwamandan Hukumar Hisbah, Haruna Ibn-Sina shi n...
Kungiyar Hisbah a jihar Jigawa ta kama mutane 31 da suka hada da mata 25 a karamar hukumar Kazaure da ke jihar a ranar Laraba bisa zarginsu da aikata ...