Biyo bayan barkewar cutar kwalara a jihar Gombe, gwamnatin jihar ta ce kawo yanzu ta samu mutuwar mutane goma. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Habu...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Adamawa ta tabbatar da samun mutane 11 da suka kamu da cutar kwalara a kananan hukumomin Guyuk da Shelleng na jihar. ...
Barkewar cutar kwalara a yankin Jen-Ardido da ke karamar hukumar Karim Lamido a jihar Taraba tayi sanadiyar mutuwar mutum daya da kwantar da 13. &n...