Wani fasto mazaunin Kaduna Fasto Yohana Buru ya bayyana dalilin da ya sa yake gudanar da Mauludi tare da Musulmi a jihar. A cewarsa, akwai musulmin...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya taya al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar Maulidi ta 2022. Gwamna Yahaya ya yi kira ga al&r...