Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yi jawabi ga kungiyoyin kasa da kasa kan ilimin yara mata a birnin New York na kasar Amurka. Jawabin g...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kaddamar da wata sabuwar makaranta a garin Buratai da ke karamar hukumar Biu ta jihar. Gwamnan ya kuma...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya nada mataimakin sa, Umar Usman Kadafur domin tantance irin asarar da aka yi a dukkanin kananan hukumomin ...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin a gaggauta gyara wasu sassan na babban asibitin dake karamar hukumar Bama wacce...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ziyarci kasuwar Cross Kauwa, wadda tsohuwar yankin kungiyar Boko Haram ce a karamar hukumar Kukawa ta ji...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya kai ziyara karamar hukumar Monguno domin shigar da marayu da ke gudun hijira a makarantu. Gwamnan ya f...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin gina karin dakin kwanan dalibai da rukunin ma'aikata na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ...
Wani yaro mai hazaka, Musa Sani dan shekara sha uku da haihuwa ya samu tallafin N5m daga firamare har zuwa kammala sakandire daga hannun gwamnan jihar...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya raba kayan abinci da kudi ga ma'aikatan gidan gwamnatin jihar. Yayin da ya bukace su da su yi addu...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ki sanya wa wani aikin makaranta sunansa yayin kaddamar da aikin a ranar Litinin. Gwamnan ya kasance a...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ziyarci Malam-Fatori karo na hudu tun shekarar 2020 domin tantancewa tare da sake tsugunar da 'yan gu...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya mayar da ‘yan gudun hijira 699,000 a sansanoni shida da ke cikin jihar zuwa garuruwan su. Gwamna...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bada kyautan N5m ga sojojin da suka samu rauni yayin wata fafatawa da yan ta'addan ISWAP.&nbs...
Gwamnatin Jihar Borno ta bayar da kekuna dubu shida ga wasu daga cikin daliban makarantun jeka-ka-dawo dake kauyuka domin karfafa musu gwiwa...