Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar wasu yara 19 da ake zargin sun kamu da cutar kyanda a karamar hukumar Mubi ta Arewa.  ...
Yara sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ba da fifiko wajen amincewa da dokar kare hakkin yara a matsayin dokar kasa. Sun yi wannan ...