Shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya ce jam’iyyar za ta sha kaye a zaɓen shugaban ƙasa a 2023 ba tare da...
Shugaban kungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya zargi ‘yan siyasa da rura wutar rikici a jihar sa. Ya bayy...